Published by Abdulkarim Nasir on 2019-10-15
1. Manhajjar Sautus sunnah itace ta FARKO ajerin karatuttukan malam kabeeru gombe da na kawo muku.
2. Manhajjar Lakcoci Zafafa itace ta BIYU ajerin karatuttukan malam kabeeru gombe da na kawo muku.
3. Manhajjar SUNNAH SAK BID'AH SAM itace ta HUDU ajerin karatuttukan malam kabeeru gombe da na kawo muku.
4. Manhajjar SUNNAH SAK BID'AH SAM itace ta BIYAR ajerin karatuttukan malam kabeeru gombe da na kawo muku.
5. Sheikh Kabiru Gombe ya zama Alaramma mai jan baki a kungiyar izala tun yana karami, kafin daga bisani ya juya zuwa mai wa'azi wanda a halin yanzu duniyar Hausa take amfana da wa'azin sa.
6. Malam yayi makarantar firamare a garin Gombe, a islamiyya ta izala anan garin Gombe Sheikh kabiru Gombe ya samu haddar AL-QUR'ANI mai girma tare da gyara karatun sa a wajen malamai irin su : Sheikh Zarma Gombe, Da Sheikh Dr.
7. Manhajjar Sautul Hikmah itace ta UKU ajerin karatuttukan malam kabeeru gombe da na kawo muku.
8. Wannan Manhaja taqunshi wasu daga cikin karatuttukan malam kabiru ibrahim Gombe.
9. Sheikh Muhammad Kabiru Haruna Gombe, an haifi malam a garin Kuri a karamar hukumar Yamaltu Deba, a jihar Gombe.
10. Sautus Sunnah, Kabiru Gombe, Waazi, wa'azi, malam kabeer Gombe, Kabeeru Gwambe, wa'azi da Hausa.
11. wannan malami wato Sheikh kabiru gombe malamine na sunnah, wadda yake fadakarwa a addinin musulunci .
12. Liked Kabiru Gombe? here are 5 Music apps like Spotify - Music and Podcasts; Pandora: Music & Podcasts; Shazam: Music Discovery; Musi - Simple Music Streaming;
Or follow the guide below to use on PC:
Select Windows version:
Install Kabiru Gombe app on your Windows in 4 steps below:
Download a Compatible APK for PC
Download | Developer | Rating | Current version |
---|---|---|---|
Get APK for PC → | Abdulkarim Nasir | 3.50 | 1.1 |
Get Kabiru Gombe on Apple macOS
Download | Developer | Reviews | Rating |
---|---|---|---|
Get Free on Mac | Abdulkarim Nasir | 2 | 3.50 |
Download on Android: Download Android