Published by Abdulkarim Nasir on 2019-10-12
1. Daga cikin malamansa na ilimi, akwai malaminsa na farko, mutumin kasar Masar, Sheikh Abdul-Aziz Ali al-Mustafa, da kuma Malam Nuhu a unguwar Dandago, wanda malam ya karanci ilimi fikihun malikiyya da wadansu littattafai na hadisi a gurinsa, da kuma Malam Muhammad Shehu, mutumin Lokoja, wanda Malam ya karanci nahawu da sarfu da balaga da adab a wajensa.
2. Bayan sun zo Kano ne tare da wannan malami nasa, a shekara ta 1971 (ko 1972), sai suka zauna a makarantar Malam Abdullahi, wanda asalinsa mutumin jamhuriyar Nijar ne, amma yake zaune a unguwar Fagge a Kano.
3. A shekara ta 1989, malam ya sami gurbin karatu a jami'ar musulunci ta Madinah, a inda ya karanta ilimin tafsiri da Ulumul Kur'an, wanda kuma ya kammala a shekara ta 1993.
4. Tun kafin zuwansu Kano, marigayi Sheikh Ja'afar yariga ya fara haddar Alkur'ani mai girma, wanda ya kammala a shekara ta 1978.
5. Marigayi Sheikh Ja'afar ya fara karatunsa na allo a gidansu, awurin mijin yayarsa, Malam Haruna, wanda kuma dan uwansu ne na jini.
6. Bayan da Malam ya kammala haddar Alkur'ani mai girma, kasancewarsa mai sha'awar ilimi, sai ya shiga makarantu biyu a lokaci daya a shekara ta 1980.
7. Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam ya rasu ranar juma'a 26/Rabii'u Awwal/1428 (13/04/2007) sakamakon harin da aka kai masa, a daidai lokacin da yake jagorantar sallar asuba a masallacin Juma'a na Dorayi.
8. Daga cikin karatuttukan da malam ya karantar dasu, sun hada da tafsirin Alkur'ani mai girma, Kitabuttauhiid, Umdatul Ahkaam, Arba'una Hadiith, Kashfusshubuhaat, Bulugul Maraam, Riyaadussalihiin, Siiratun Nabawiy, Ahkaamul Janaa'iz, Siffatus Salaatun Nabiiy.
9. Sannan kuma Sheikh Ja’afar ya sami damar kammala karatunsa na digiri na biyu (Masters) a Jami’ar Musulunci, A Oundurman Sudan.
10. Siffatus Salatin Nabi mp3 da pdf karatun littafin (Sifat Salat Nabiy Hausa) a inda mawallafin littafin Muhammad Nasiruddeen Al Albani yayi bayanin yadda sallar manzon Allah (s.a.w) take tun daga kabbarar-harama har zuwa sallama kamar kana Kallon Annabi yanayin sallar.
11. An haifi marigayi Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam agarin Daura, a shekara ta 1962 (ko da yake wani lokacin yakan ce 1964).
12. Liked Siffatus Salatin Nabiyyi Jafar? here are 5 Education apps like Divino Classic Education; 脳トレ!間違い探し; GraphNCalc83; تعلم الالماني - Deutsch Lernen;
GET Compatible PC App
App | Download | Rating | Maker |
---|---|---|---|
![]() |
Get App ↲ | 2 4.00 |
Abdulkarim Nasir |
Or follow the guide below to use on PC:
Select Windows version:
Install Siffatus Salatin Nabiyyi Jafar app on your Windows in 4 steps below:
Download a Compatible APK for PC
Download | Developer | Rating | Current version |
---|---|---|---|
Get APK for PC → | Abdulkarim Nasir | 4.00 | 1.1 |
Get Siffatus Salatin Nabiyyi Jafar on Apple macOS
Download | Developer | Reviews | Rating |
---|---|---|---|
Get Free on Mac | Abdulkarim Nasir | 2 | 4.00 |
Download on Android: Download Android