Published by Abdulkarim Nasir on 2019-10-11
1. Idan kuna bukatar karin wasu tasoshin gidajen rediyo cikin wannan manhajja toh kuna iya aiko min da sako dauke da suna tashar domin sakata cikin wannan manhajja.
2. Domin samun sababbin gidajen rediyo da zamuke karawa cikin wannan manhajja sai kuyi pull-to-refresh.
3. Idan kunji dadin wannan radio Hausa ku bata tauraro biyar kuma ku aikata zuwa ga sauran Hausawa.
4. Idan akwai data amma akaga rediyo bata aiki toh a sabunta manhajjar.
5. Idan manhajja bata aiki toh ku duba internet-connection naku wato data.
6. Rediyo Hausa domin kawo muku tasoshin gidajen rediyonku tafin hannunku.
7. Sanarwa: Bayan kunna Tasha domin komawa akwai alama daga sama-hannun dama.
8. Idan bakuyi haka ba toh sake zabar tashar zai sanya tashar ta fara daga farko.
9. Wato a danna sannan a rike kana aja qasa sai kuma a saki.
10. A tabbatar cewa akwai data me kyau.
11. Ko kuma alamar now-playing dake kasa.
12. Liked Rediyon Hausawa? here are 5 News apps like Twitter; Reddit; CNN: Breaking US & World News; Nextdoor: Neighborhood Network;
Or follow the guide below to use on PC:
Select Windows version:
Install Rediyon Hausawa app on your Windows in 4 steps below:
Download a Compatible APK for PC
Download | Developer | Rating | Current version |
---|---|---|---|
Get APK for PC → | Abdulkarim Nasir | 3.00 | 1.1 |
Get Rediyon Hausawa on Apple macOS
Download | Developer | Reviews | Rating |
---|---|---|---|
Get Free on Mac | Abdulkarim Nasir | 1 | 3.00 |
Download on Android: Download Android