Tambayoyi Dubu PC 용

다운로드 Tambayoyi Dubu PC 용

에 의해 게시 에 의해 게시 Abdulkarim Nasir

  • 출시일: 2019-10-15
  • 카테고리: Music
  • 다운로드: Free
  • 현재 버전: 1.2
  • 파일 크기: 126.06 MB
  • 호환성: Windows 11/Windows 10/8/7/Vista

다운로드 ⇩
평점:

5.0/5
5
보낸 사람 1 평점

★ ★ ★ 에디터의 리뷰

1. Domin samun sauran manhajjoji sai ku duba shafina dake wannan gida zaku samu irinsu complete Tafseer sheikh jafar, kundin tarihi na malam Aminu Ibrahim Daurawa, Siffatus Salatin nabiyyi malam jafar, Arbauna Hadith, addu'ar sheikh Ahmed sulaiman Nigeria, rediyon Hausawa da dai sauran manhajjoji.

2. wannan Application mai suna " Tambayoyi 100 na sheik ja'afar." yana dauke da irin tambayoyin da yan uwa musulmai suke yiwa marigayi sheik jaafar mahmud adam lokacin gudanar da tafsiri ko kuma alokacin dayaje wajen walima ko kuma gasar karatun alQur'ani mai Girma.

3. Idan kun ji dadin wannan application na tambayoyin sheikh jafar kada ku manta kuyi rating dinsa tauraro biyar cikin wannan gida sannan ku aikawa wasu wannan manhajjar.

4. Tambayoyin Sheikh Jafar Mahmud Adam Da Kuma Amsoshinsu.

5. Tambayoyi da amsoshinsu daga bakin sheikh jafar mahmud adam.

6. Download and listen free sheikh jafar mahmud questions and answers on marriage and relationship issues.

7. Domin samun wadansu karatuttukan sheikh jafar duba cikin play store.

8. Mai bada amsoshin shine malam jafar mahmud adam.

9. Download and listen questions and answers by Ja'afar mahmoud adam.

10. Amsoshin wadansu tambayoyi da yanuwa sukayi akan aure.

11. Saurari Tambayoyi Dubu (1000) Tambaya Mabudin ilimi ce.



스크린 샷

   


다운로드 및 설치 방법 Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafar 귀하의 PC 및 Mac에서


호환되는 PC 앱 또는 대안 확인


다운로드 평점 개발자
Tambayoyi Dubu 앱 또는 대안 다운로드 ↲ 1
5.00
Abdulkarim Nasir

또는 아래 가이드를 따라 PC에서 사용하십시오. :



PC 버전 선택:

  1. Windows 10
  2. Windows 11

소프트웨어 설치 요구 사항:

1 단계 : PC 및 Mac 용 Android 에뮬레이터 다운로드

직접 다운로드 가능합니다. 아래 다운로드 :

  1. Nox »
  2. Bluestacks »

2 단계 : PC 또는 Mac에 에뮬레이터 설치


3 단계 : Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafar PC의 경우 - Windows 7/8 / 10 / 11

설치 한 에뮬레이터 애플리케이션을 열고 검색 창을 찾으십시오. 일단 찾았 으면 Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafar 검색 막대에서 검색을 누릅니다. 클릭 Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafar응용 프로그램 아이콘. 의 창 Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafar Play 스토어 또는 앱 스토어의 스토어가 열리면 에뮬레이터 애플리케이션에 스토어가 표시됩니다. Install 버튼을 누르면 iPhone 또는 Android 기기 에서처럼 애플리케이션이 다운로드되기 시작합니다. 이제 우리는 모두 끝났습니다.
"모든 앱 "아이콘이 표시됩니다.
클릭하면 설치된 모든 응용 프로그램이 포함 된 페이지로 이동합니다.
당신은 아이콘을 클릭하십시오. 그것을 클릭하고 응용 프로그램 사용을 시작하십시오.


PC 용 호환 APK 받기


다운로드 개발자 평점 현재 버전
다운로드 PC 용 APK » Abdulkarim Nasir 5.00 1.2


다운로드 Tambayoyi Dubu Mac OS의 경우 (Apple)

다운로드 개발자 리뷰 평점
Free Mac OS의 경우 Abdulkarim Nasir 1 5.00

기능 및 설명

Tambayoyin Sheikh Jafar Mahmud Adam Da Kuma Amsoshinsu. Saurari Tambayoyi Dubu (1000) Tambaya Mabudin ilimi ce. Tambayoyi da amsoshinsu daga bakin sheikh jafar mahmud adam. Domin samun wadansu karatuttukan sheikh jafar duba cikin play store. Yana aiki ba tare da internet ba Download and listen questions and answers by Ja'afar mahmoud adam. This app works perfectly offline. Download and listen free sheikh jafar mahmud questions and answers on marriage and relationship issues. ---------- Amsoshin wadansu tambayoyi da yanuwa sukayi akan aure. Mai bada amsoshin shine malam jafar mahmud adam. Idan kun ji dadin wannan application na tambayoyin sheikh jafar kada ku manta kuyi rating dinsa tauraro biyar cikin wannan gida sannan ku aikawa wasu wannan manhajjar. Aciki akwai Sheikh Jafar Tambayoyin Aure kamar haka: Auren mace Kirista ko bayahudiya wane ne zai zama alwalinta ? Kusantar mace bayan biyan sadaki kafin aure halal ko haram? Mace mai haila a gidansu amma babu aure wai shin duk abincin da taci haram ne har sai an aurar da ita ? Yaushe ne aure ke tabbata? bayan sadaki ko kuwa? Mata da miji cikin talabishin wai ana gayyatar jamaa zuwa daurin aure, shin hakan ya halatta? Yarinya bata son saurayin amma iyaye naso, to yaya za'ayi? Budurwa nasa hijab da niqab amma samari na dauka cewa ita matar aure ce, yaya zatayi kenan? Mutum da yarinya sun fahimci juna amma iyaye sunce a'a basa son auren to yaya zaayi ? Amfani da magani domin tsayar da alada cikin ramadan, halal ko haram ? Nasiha kan amfani da waya ga ma'aurata Miji yace matarsa ta rika zuwa dakinsa bayan kammala girkin dare amma taki dole kullum sai yaje ya kirawota, me ya kamata yayi? Yarinya taga mahaifiyarta tana saka magani cikin abincin babansu domin sihirceshi, me ya kamata tayi? Shin mutum zai iya yanka abin suna fiye da daya ? Yanuwan kishiyata sunce nayi asiri, ya zanyi, ya halatta na kai kara kotu? Nasiha kan rashin godiyar mazaje ga matayensu Miji ya zabi mace daya cikin matansa domin ajiyar mukullan dukiyarsa, shin hakan daidai ne ? Neman taimakon sadaki domin yin aure ya kamata ?? Shin ya halatta asha maganin hana haihu saboda wadansu muhimman dalilai? Yankan rago ranar suna wajibi ne ko kuwa ? Idan miji ya nemi matarsa amma taki toh ya tabbata cikin hadisi zata kwana mala'iku na la'antarta to mene hukunci idan kuma ita matarce ta nemi mijin amma yaki? Ya halatta mutum ya koyawa matarsa mota ? TAMBAYOYI DUBU 1000 NA SHEIK JA'AFAR MAHMUD ADAM wannan Application mai suna " Tambayoyi 100 na sheik ja'afar." yana dauke da irin tambayoyin da yan uwa musulmai suke yiwa marigayi sheik jaafar mahmud adam lokacin gudanar da tafsiri ko kuma alokacin dayaje wajen walima ko kuma gasar karatun alQur'ani mai Girma. Sheik jafar tambayoyi 1000 (dubu da amsoshinsu) Sheik jafar 1000 question and answer Tambayoyi 1000 dubu by sheik jaafar Domin samun sauran manhajjoji sai ku duba shafina dake wannan gida zaku samu irinsu complete Tafseer sheikh jafar, kundin tarihi na malam Aminu Ibrahim Daurawa, Siffatus Salatin nabiyyi malam jafar, Arbauna Hadith, addu'ar sheikh Ahmed sulaiman Nigeria, rediyon Hausawa da dai sauran manhajjoji. Nagode!



추가 응용 프로그램 Abdulkarim Nasir





최고의 앱 - Music